Homemade organic yoghurt

Godiya ta musamman ga jagororin Cookpad saboda yoghurt class da aka mana jazakumullah khair ga nawa gwajin 🤗
Homemade organic yoghurt
Godiya ta musamman ga jagororin Cookpad saboda yoghurt class da aka mana jazakumullah khair ga nawa gwajin 🤗
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki zuba madararki a cikin roban da zakiyi yoghurt din saiki zuba ruwa mai zafi sosai da sosai
- 2
Ki juya sosai ya zama babu gudaji ko daya ki ajiye shi gefe ya huce yadda zaki iya bawa yaro yasha
- 3
Ki jujjuya sosai y hade saiki juye akan sauran hadin madarar ki jujjuya ki rufe ki sama masa wuri mai dumi ki ajiye tsawon awa 12
- 4
Saiki samu wani karamin bowl kisaka yoghurt din a ciki sai ki debi hadin madarar ki kadan ki zuba a kai
- 5
Saiki saka whisker ki jujjuya y hade jikinsa kisa sugar saiki ajiye a fridge yy sanyi shknn sai Sha
- 6
Bayan wannan awanin ki dakko shi zakiga ya hade jikinsa sosai,
Keywords
Similar Recipes
More Recipes






sharhai (4)