Umarnin dafa abinci
- 1
Ki tafasa ruwan zafi Sai ki Debi shinkafarki ki zuba Mata gishiri ki wanke ta
- 2
Sai ki zuba cikin tafasashshin ruwa ki zuba curry su tafasa
- 3
Sai kiyi parboiled din shinkafar ki Barta cikin colander ta tsane.
- 4
Sai ki zuba Ruwan tafasar nama kisa shinkafa ki motsa
- 5
Sai ki rufe idan takusa Yi saiki zuba slices din albasa ki rufe tukunya ki Barta ta tsane.
- 6
Ki zuba Mai cikin tukunya kisa nikakken kayan Miya kisa seasonings kisa peas,green beans ki soya su
- 7
Shikenan kin kare
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16493227






sharhai (5)