Couscous pudding mai kwakwa

ZeeBDeen @ZeeBDeen
#kwakwa tana gyara abubuwa da dama tana kara masu dadi da gardi
Couscous pudding mai kwakwa
#kwakwa tana gyara abubuwa da dama tana kara masu dadi da gardi
Umarnin dafa abinci
- 1
Farko zaa tafasa ruwa sai a zuba gishiri da couscous din nan a bar shi ya dahu sosai, in aka ga yayi kauri da yawa Ana iya kara ruwa kadan
- 2
Idan ya dahu sai a sauke a barshi ya huce
- 3
Sannan sai a zuba madara da suga a juya da kyau
- 4
Sai gurza kwakwa a zuba a ciki a juya, sannan a zuba a mazubi a kara barbada kwakwa a sama,, sai sha a more
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16501441



sharhai (6)