Waffle stick bread

Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
Yobe Damaturu

Inayinsa nasayarwane Masha Allah Akwai dadi sosai

Waffle stick bread

Inayinsa nasayarwane Masha Allah Akwai dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

h1 2mintuna
5 yawan abinchi
  1. Cupi biyu na flour
  2. 1/3 cupSuger
  3. Yeast teaspoon
  4. Gishiri kadan
  5. Madara spoon biyu
  6. Flavor
  7. Butter

Umarnin dafa abinci

h1 2mintuna
  1. 1

    Kihadesu gu Daya ki dama da ruwan dumi ki bugashi sosai

  2. 2

    Sanna sai ki barshi yatashi bayannan sai ki gutsira kisa a waffle toaster naki ki gasa

  3. 3
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
rannar
Yobe Damaturu
I love baking and cookingI always Do it myself
Kara karantawa

sharhai (2)

Similar Recipes