CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Dambun couscous da Miyar kifi
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Dambun couscous da Miyar kifi ainihin hoton girkin

Dambun couscous da Miyar kifi

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

#2kbudget Nayi matukar mamaki yanda a wannan lokacin na tsadar rayuwa 2k zata ciyar da mutum 2 Wanda zasu iya ci sau biyu ma watau kwana biyu Allah yayi mana jagora

#2kbudget Nayi matukar mamaki yanda a wannan lokacin na tsadar rayuwa 2k zata ciyar da mutum 2 Wanda zasu iya ci sau biyu ma watau kwana biyu Allah yayi mana jagora

Kara karantawa

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

Mintuna 40mintuna
2 yawan abinchi
  • Couscous 1kg 700
  • 400Mai
  • 50Tattasai
  • 100Albasa
  • 100Attarugu
  • 100Tumatur
  • 500Busasshen kifi
  • 50Zogale
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

Mintuna 40mintuna
  1. 1

    Dafarko na zuba couscous rabin Leda saboda 1kg yayi yawa sainasa rabinsa watau 500g sainasa a roba na zuba masa ruwa na cakudashi sosai

    Dambun couscous da Miyar kifimatakin girki1 hoto
    Dambun couscous da Miyar kifimatakin girki1 hoto
    Dambun couscous da Miyar kifimatakin girki1 hoto
  2. 2

    Sai nasa a kwakanda na rufesa domin ya Turara na minti 15 saina jika kifi na da ruwan zafi nasa masa gishiri na rufe

    Dambun couscous da Miyar kifimatakin girki2 hoto
    Dambun couscous da Miyar kifimatakin girki2 hoto
    Dambun couscous da Miyar kifimatakin girki2 hoto
  3. 3

    Saina markada Kayan miyata zaki iyayin jajjage amma ni a greater na markada sainasa Mai na soya. Bayan nan na duba dambuna Dana bashi mintuna 15 domin ya turara na saukesa nasa a roba saina yayyafa masa ruwa na juyashi yayi wara wara

    Dambun couscous da Miyar kifimatakin girki3 hoto
    Dambun couscous da Miyar kifimatakin girki3 hoto
    Dambun couscous da Miyar kifimatakin girki3 hoto
  4. 4

    Sainasa albasa saina wanke zogale nasa saina jajjaga attarugu na zuba attaragun rabashi biyu nayi Ravi a Miya Ravi a dambu

    Dambun couscous da Miyar kifimatakin girki4 hoto
    Dambun couscous da Miyar kifimatakin girki4 hoto
    Dambun couscous da Miyar kifimatakin girki4 hoto
  5. 5

    Sainasa sinadarin dandano da gishiri na juyashi sainasa Mai Ravi rabin kuma a Miya zansa

    Dambun couscous da Miyar kifimatakin girki5 hoto
    Dambun couscous da Miyar kifimatakin girki5 hoto
    Dambun couscous da Miyar kifimatakin girki5 hoto
  6. 6

    Saina maidashi nakara turarashi na mintuna 10-15 shikenan dambuna ya kammala

    Dambun couscous da Miyar kifimatakin girki6 hoto
    Dambun couscous da Miyar kifimatakin girki6 hoto
    Dambun couscous da Miyar kifimatakin girki6 hoto
  7. 7

    Bayan nasa jajagena a tukunya nasa Mai saina wanke busasshen kifina na zuba akai nasoya sainasa maggi da gishiri nadansa mix spices kadan bayan ya soyu nasa ruwa kadan nasauke miyata ya kammala

    Dambun couscous da Miyar kifimatakin girki7 hoto
    Dambun couscous da Miyar kifimatakin girki7 hoto
    Dambun couscous da Miyar kifimatakin girki7 hoto
  8. 8

    Sai kamshi kawai ke tashi

    Dambun couscous da Miyar kifimatakin girki8 hoto
    Dambun couscous da Miyar kifimatakin girki8 hoto
    Dambun couscous da Miyar kifimatakin girki8 hoto
  9. 9

    Done

    Dambun couscous da Miyar kifimatakin girki9 hoto
    Dambun couscous da Miyar kifimatakin girki9 hoto
    Dambun couscous da Miyar kifimatakin girki9 hoto
  10. 10

    Enjoy

    Dambun couscous da Miyar kifimatakin girki10 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar September 15, 2022 16:40
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai (4)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
September 15, 2022 17:17
@meenat2325 well balanced 👌
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Dambu Couscus Miyar Kifi

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Home made Greek yogurt parfait
  2. Noodles 🍜
  3. Masa
  4. Dafadukan Cuscus
  5. Coconut candy
  1. Coconut candy
  2. Masa
  3. Coconut pancakes
  4. Coconut yoghurt
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16505937
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close