Coconut candy

sassy retreats
sassy retreats @sadiya6694997
kano

#kwakwa

Tana da dadi sosai

Coconut candy

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

#kwakwa

Tana da dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti talatin
Uku
  1. Kwakwa daya
  2. Ruwa kofi daya
  3. 1/2 cupSugar

Umarnin dafa abinci

Minti talatin
  1. 1

    Da farko zaki samu Kwakwa dinki ki yoga sosai sai ki ajje a gefe

  2. 2

    Sai ki samu tukunya ki zuba ruwa da sugar sai ya narke sai ki dauko Kwakwa dinki ki zuba kiyi ta juya wa har sai ya yi danqo ya fara hade jikin sa wai ki juye a plate ki bar sa ya huce sosai

  3. 3

    Bayan ya huce sai ki mulmula shi kaman yadda ake ma kwakumeti sai ki dauka kisa a madara ta gari sanna sai ki sa a fridge yayi sanyi sosai

  4. 4

    Ready to serve

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
sassy retreats
sassy retreats @sadiya6694997
rannar
kano
i have passion 4 cooking but i was inspired by my sis @khamz pastries n more
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes