Coconut cupcake
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fasa kwakwarki, ki wanketa, sai ki gogata ki ajiye gefe
- 2
Nayi using hand mixer,nai kiyi creaming butter da sugar, sai ki saka kwai,kiyi mixing sosai.
- 3
Sai saka baking powder acikin fulawa ki juya, sai ki saka acikin hadin kwai, kiyi mixing sosai, sai ki saka kwakwa da flavor, ki juya ko'ina y hade.
- 4
Ki rage kwakwar kadan.
- 5
Sai ki jera cupcake paper acikin gwangwayen cake.
- 6
Sai ki zuba hadin cake dinki aciki, sai ki saka sauran kwakwarki asaman batter din.
- 7
Sai kiyi baking a oven. Wutan qasa, idan y kusa gasuwa sai ki kunna wutan sama.
- 8
Nayi amfani da cupcake paper 12.5cm.
Amma zaki iya amfani da kowacce gareki.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16509499




sharhai (9)