Kunun Aya me kwakwa

Ummu Aayan
Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
Kano

#kwakwa
Yana da dadi da kuma amfani sosai a jikin mu

Tura

Kayan aiki

30min
3 yawan abinchi
  1. Kwakwa Rabin kwallo
  2. 2/3 cupAya
  3. Dabino
  4. Citta,kanunfari
  5. Sugar
  6. Madara

Umarnin dafa abinci

30min
  1. 1

    Ki wanke kwakwar ki gurza ta yadda zatai saukin markadawa.
    Ki bare dabinon ki cire kwallon ki wanke shi

  2. 2

    Ki jika ayar kamar 10min se ki zuba a turmi ki Dan sassafa se ki wanke

  3. 3

    Ki zuba a blender ki markada se kisa rariya me laushi ki tace

  4. 4

    A zuba suga da madara

    Na juye shi a jarka na saka a fridge yayi sanyi

  5. 5

    Shi kenan asha lpia

    Na manta ba dauki final pic ba muka Shanye😂😂😂

    Ayi manage da wannan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Aayan
Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
rannar
Kano

Similar Recipes