Umarnin dafa abinci
- 1
Ga kayan Hadi na kmr hk
- 2
Sae nayi grating kwakwar a grater da manyan bula
- 3
Sae na Dora pan a wuta nasa butter n barshi y narke sae n zuba sugar a cikin kwakwar n juya sosae sae n juye cikin kaskon nayi t juyawa har t fara yin ja kmr haka
- 4
Da tayi ja sosae sae n sauke n barta t huce shikenan
- 5
Done
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16510128











sharhai (6)