Waina (masa)
Thank you so much COOKPAD
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki jika shinkafa tsawon awa 6,saiki wanke, kisa shinkafar da kika dafa Kofi daya, kisa sugar, yeast, gishiri da albasa, saiki je ki Nika ki juye cikin babban roba ki barshi ya tashi.
- 2
Bayan ya tashi saiki yanka Koren tattasai da ja, ki yanka albasa saiki juye a ciki, kisa baking powder chokali daya karami, ki Kara ruwa ki Dora kaskon suya kisa Mai saiki zuzzuba wannan kullin naki
- 3
Idan dayan gefen ya soyu ki juya dayan, harki gama, nidai naci nawa da pepper soup ne
- 4
Wannan sakon godiya ne zuwa ga COOKPAD admins Anty jamy, Anty Aisha adamawa, Anty suaad, and our oga za Madan b aka Brenda....
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16510343










sharhai (8)