CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Macaroni da kifi
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Macaroni da kifi ainihin hoton girkin

Macaroni da kifi

Salamatu Labaran
Salamatu Labaran @Salma76

Macroni

Macroni

Kara karantawa

Macaroni da kifi

Salamatu Labaran
Salamatu Labaran @Salma76

Macroni

Macroni

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

40mins
1 yawan abinchi
  • Macaroni
  • Kifi
  • Tattasai
  • Albasa
  • Tafarnuwa
  • Kayan dandanon miya
  • Man gyada
  • Citta
  • Ruwa
  • Gishiri
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

40mins
  1. 1

    Da farko ki samu tukunya mai tsafta,ki gyara tattasai da albasa ki jajjaga ko yankawa kanana bayan an wanke tsab.

  2. 2

    A wanke kifi da lemon tsami tsab a yanka a zuba a tukunyar sai a zuba kayan miyan a sa tafarnuwa da sauran kayan kamahi asa maggi,curry asa ruwa kadan a rufe a rage wuta har sai ya nuna a sauke.

  3. 3

    Sannan a dora ruwa a sa gishiri a sa mai da maggi,idan ya tafaso sai a zuba makaronin a bari ya dahu sai a sauke.

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Salamatu Labaran
Salamatu Labaran @Salma76
rannar September 30, 2022 22:14
Am a journalist,love to cook every time.
Kara karantawa

sharhai (4)

Salamatu Labaran
Salamatu Labaran @Salma76
October 15, 2022 16:59
@Ayshat_Maduwa65 Miyetti
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Macaroni Kifi

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Jollof din Taliya
  2. Couscous da miya
  3. Farfesun kayan ciki 🤤
  4. Fried meat pie
  5. Dafaffen dankali me sauce da kaza
  1. Jollof din Taliya
  2. Fried meat pie
  3. Dafaffen dankali me sauce da kaza
  4. Dafadukan couscous da kwai
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16537319
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close