Dafadukan couscous da kwai

Salamatu Labaran
Salamatu Labaran @Salma76
Tura

Kayan aiki

30 mins
2 yawan abinchi
  1. Couscous kofi 1
  2. Tattasai 7
  3. Albasa 1
  4. Mangyada
  5. Kayan kamshi
  6. Maggi
  7. Kwai 3
  8. Ruwa

Umarnin dafa abinci

30 mins
  1. 1

    A gyara tattasai da albasa a wanke tsab a yayyanka su a sa mai a dan soya.

  2. 2

    A zuba ruwa zafi a kan couscous a rufe na dan mintoci sai juye kan tattasai da albasa

  3. 3

    Asa maggi da kayan kamsh a gauraya su hadu a rage wuta a rufe zai dahu a hankali bazai chabe ba.

  4. 4

    A dafa kwai a bare a yanka a zuba a ci.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Salamatu Labaran
rannar
Am a journalist,love to cook every time.
Kara karantawa

Similar Recipes