Spring rolls wraps

Yadda nakeyin spring rolls wraps dina cikin sauki wannan recipe din zai Baki 16pcs da izinin ubangiji in Baki samu marasa kyau ba
Spring rolls wraps
Yadda nakeyin spring rolls wraps dina cikin sauki wannan recipe din zai Baki 16pcs da izinin ubangiji in Baki samu marasa kyau ba
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki zuba Mai akan flour ki juya sosai y hade saiki saka salt ki juya kisa ruwa ki kwaba da tauri ki rufe
- 2
Ki barshi y huta 10mnts
- 3
Saiki shafa oil akan kowanne kiyi dusting flour akan kowanne saiki hade su zama 2pcs
- 4
Bayan minti 10 saiki dakko ki rabashi 4pcs kiyi rolling each piece into a small size
- 5
Saiki samu plate babba ki Dora a kai ki ciccire gefe gefen daya baci y zama na Yana round shape
- 6
Sai ki rabashi into 4 PCs saiki ciccire su zai Baki 16pcs ki samu leda ki ajiye a ciki kafin kizo amfani dashi
- 7
Kar isaka tana shiga ciki dumin jikinsu zai sa na bayan suyi laushi sosai yadda idan kina folding bazai yageba
- 8
Saiki Kuma shafa oil a dukka biyun kiyi dusting flour saiki Kuma hadewa ya zama 1pcs kiyi rolling sosai y zama big size
- 9
Saiki gasa akan tire na silver each both site ki tabba y gasu bai Kone ba
Keywords
Similar Recipes
More Recipes






sharhai (4)