Caccanga (Gero da wake)

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Yana da dadi Sosai wlh just give it try

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Gero gwangwani 2,
  2. Wake kofi 1
  3. Salat
  4. tumaturi 4
  5. Albasa 1
  6. Manja
  7. Yaji
  8. Maggi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Idan geronki ba surfe yake ba zaki surfa shi ki cire tusar saiki wanke shi

  2. 2

    Ruwanki y tafasa a tukunya saiki zuba geronki ki rufe ki barshi yayi 90% a nuna

  3. 3

    Saiki dakko wakenki da kika dafa Shima 90% ki juye a Kai ki rufe ki barsu su qarasa tare

  4. 4

    Shknn da sun karasa nuna saiki ci aci dadi lpy Amma gskya a cishi da manja da kuma wannan veg. Yafi dadi 😍

  5. 5

    Hmmm dadi sai wanda yaci 😍

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

Similar Recipes