Pepper chicken

#nazabiinyigirki saboda girki nasani nishadani sosai wannan pepper chicken din shike wakiltata ina matukar son kaxa bana jin wahala sarrafata ako wane lokaci😘😋
Pepper chicken
#nazabiinyigirki saboda girki nasani nishadani sosai wannan pepper chicken din shike wakiltata ina matukar son kaxa bana jin wahala sarrafata ako wane lokaci😘😋
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki wanke kaxarki ki xuba cikin tukunya da ruwa yan kadan daidai yanda zata tsaneta sannan kisa Maggi da gishiri da albasa da dadoya
- 2
Sannan kixo kiyi jajjagen tattasai da tarugu da tafarnuwa sannan ki yaka albasaki gefe
- 3
In kazarki ta tsane seki sauketa ki axa manki kan wuta ki yanka albasa inta soyu ki fara soyar kazarki
- 4
Inkings gama ki raga mai kadan ki xuba jajjagenki inya soyu seki xuba soyayar kaxarki ki rage wutar girkinki bayan minti goma seki sauke
- 5
Ki xuba albasaki da kinka yanka ki kulle xafin kazar yadan bugi albasaki sannan ki kwashe
Keywords
Similar Recipes
More Recipes

sharhai