Couscous dessert

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

#couscous wana dessert din na couscous nada sawki yi kuma ga dadi sha

Couscous dessert

#couscous wana dessert din na couscous nada sawki yi kuma ga dadi sha

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 cupcouscous
  2. 1 cupyoghurt
  3. 1/2 cupheavy cream (optional)
  4. 1/2 cupevaporated milk
  5. 2tablespoon sugar
  6. 1/2 cupwater

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki zuba couscous dinki aciki bowl sai ki zuba me tafasashe ruwa ki rufe ki barshi ya shanye ruwa har yayi sanyi

  2. 2

    Bayan yayi sanyi sai ki dawko couscous dinki ki sa sugar, yoghurt

  3. 3

    Cream da evaporated milk ki hadesu sosai sana sai kisa a fridge yayi sanyi

  4. 4

    Inda anzo sha sai ki yanka duk wani fruits da kike dashi ki zuba a kanshi shikena

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai (7)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sannu da dawowa 😅 munyi missing naki

Similar Recipes