Gasashen tsire

Sarari yummy treat @cook_36489263
# arayuwata inason tsire da balangu
da rana inajin kwadayi naga baxan iya jiran me gida ya dawoba
kawai na bude freadg na ciro nama nahau aiki😄
Gasashen tsire
# arayuwata inason tsire da balangu
da rana inajin kwadayi naga baxan iya jiran me gida ya dawoba
kawai na bude freadg na ciro nama nahau aiki😄
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na samu jan namana xalla tsoka na redeshi yay fala fala
- 2
Sanna na qyafeshi dakyau
- 3
Sena kawo quli da kayan qamshi da sinadaron dandano na cakudesu na juye a naman
- 4
Sena kawo mai 2 tbale spoon na xuba akai
- 5
Na daura foil paper a baking pan juye hadin naman na yankamishi Albasa na kunna oven na xuba
- 6
Bayan 30 min na qara diga mai da sinadarin dandano da albasa na barshi ya xama special tsire😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16549825





sharhai (2)