Fish sauce

Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
Sokoto

#NAZABIINYIGIRKI
Nazaba yin girki neh sabida yana daya daga cikin abubuwan da nakeso
kuma yake mun sauqin yi and kuma ina son gwada girka sababin nauikan abinci besides food is life😉😉

Fish sauce

#NAZABIINYIGIRKI
Nazaba yin girki neh sabida yana daya daga cikin abubuwan da nakeso
kuma yake mun sauqin yi and kuma ina son gwada girka sababin nauikan abinci besides food is life😉😉

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Titus fish 2
  2. Carrots, 4
  3. green pepper, 4
  4. red pepper,
  5. onions 3
  6. attarugu 5
  7. Garlic and ginger paste,
  8. mai
  9. Seasonings,
  10. dandano,
  11. corn flour 2pn
  12. Oyster sauce and
  13. light soy sauce

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki wanke kayanki tsaf tare da wanke kifinki tsaf da lemon tsami kou vinegar sabida qarnin ya fita sai ki tsane ruwan ki yanka ki cire datin kayan ciki sanan ki cire qayan tsaf

  2. 2

    Idan kika cire qayan sai ki yanka su daidai size din da kikeso ki aje gefe

  3. 3

    Sai ki cire yayanka su Albasa da green pepper ki kankare bayan karas dinki kiyi slicing dinsu yanda kikeso ni nayisu dogaye neh

  4. 4

    Sai albasanki da kifinki ya dan soyo Sama Samakar ya dagargaje sai ki kwashe ki aje gefe

  5. 5

    Sai kisami tukunyanki mai tsafta ki sa mai idan yadan fara zafi kisa garlic and ginger paste dinki

  6. 6

    Idan ya tafaso Sai ki maida kifinki tareda zuba carrots da duk wasu seasonings dinda kikeso kibarshi ya dan dahu kaman na minti biyu

  7. 7

    Sanan ki kashe wutanki Sai ki zuba su green pepper dinki da duk wani veggies da kikeso ki rule steam din ya dan dafasu

  8. 8

    Sabida bana son ya soggy veggies nafisonsu da qarfinsu

  9. 9

    Idan kina son yaji ka mana Sai ki dan jajaga attarugu kadan ki dan soya tareda tsaida sanwa, ki zuba ruwa kenan,

  10. 10

    Sai ki kwaba corn flour dinki ki zuba kisa soy sauce dinki da oyster sauce ki bashi kaman minti uku

  11. 11

    Daganan kuma sai ci.Za ki iya ci da pasta, rice kou couscous ni naci da couscous.

  12. 12

    Ayi giki lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
rannar
Sokoto
I do believe in cooking cox cooking is life and fun
Kara karantawa

Similar Recipes