Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16578573
Ki tankade kofi daya na flour a cikin mazubi me kyau ki zuba gishiri da cinnamon
Ki sa ruwa ki kwaba da dan tauri ki rufe ki bashi minti goma
Ki dauko dough din ki gutsira ki fadada da rolling pin
Ki soya a ruwan mai
Za’a iya ci hakanan ko da wani sauce
An kwafa!
More Recipes

sharhai