Miyar Gyada

Ummu Aayan
Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
Kano

Ina ta Sha'awar cin Masa but ma rasa wani miya zanyi amfani dashi se kawai na tambayi saboda bantaba yi da ita ba se na yiwa @ant Jamila magana ana iya ci da miyar Gyada saboda ita nake Sha'awar yi se tace min sosai ma.shi ne nayi and alhamdulillah tayi dadi sosai #nazabiinyigirki

Miyar Gyada

Ina ta Sha'awar cin Masa but ma rasa wani miya zanyi amfani dashi se kawai na tambayi saboda bantaba yi da ita ba se na yiwa @ant Jamila magana ana iya ci da miyar Gyada saboda ita nake Sha'awar yi se tace min sosai ma.shi ne nayi and alhamdulillah tayi dadi sosai #nazabiinyigirki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30min
3 yawan abinchi
  1. Gyada
  2. Man ja
  3. Soyayyar kaza
  4. Busasshen kifi
  5. Sinadarin dandano da kayan kanshi
  6. Ganyen zogale
  7. Leftover stew

Umarnin dafa abinci

30min
  1. 1

    Na tafasa busasshen kifi na wanke shi na gyara na ajiye a gefe

  2. 2

    Na gyara gyadar na daka ta na ajiye ta ita ma

  3. 3

    Na gyara zogalen na wanke da gishiri Sena tsane shi

  4. 4

    Se na Dan Kara ruwa kada na rufe 3min se na zuba ganyen zogale da yankakkiyar albasa na juya na rufe ta

  5. 5

    Da ta kusa karasa dahuwa se na zuba soyayyar kaza saboda miyar ta Dan shiga jikin ta se na rufe ta karasa

  6. 6

    Na soya man ja da yar albasa se na kawo gyadar na zuba na juya 5min se na zuba leftover miya na juya se na zuba busasshen kifi,kayan kanshi, sinadarin dandano,

  7. 7

    Shi kenan enjoy 😋🤤

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Aayan
Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
rannar
Kano

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Nayi matukar farin ciki da kika ji dadinta 💃🏼

Similar Recipes