Umarnin dafa abinci
- 1
A zuba kofi biyu na garin alkama a roba a zuba yeast da gishiri kadan a zuba ruwa a kwaba
- 2
A rufe a aje a cikin rana har tsawon minti 40
- 3
A dora mai a wuta in yayi zafi a debi hadin alkama a fadada da hannu asa a cikin mai
- 4
Idan ya soyu a juya haka za’a yi har a gama
- 5
Za’a iya ci da miya ko hakanan
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16578672




sharhai