Dambu (3)

Gaskiya Wannan dambun ban taba jin dambun da yayi dadin shi ba,
Dambu (3)
Gaskiya Wannan dambun ban taba jin dambun da yayi dadin shi ba,
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki gyara shinkafar ki ta Hausa, sannan ki kai a barza miki ita.bayan an kawo ki wanke ta ki tsane ta
- 2
Sannan ki gyara kayan miyan ki,kiyi blending din su,ki yanka albasar ki itama k wanke ta,
- 3
Ki kwalde Maggi kololo ki daka shi ki hada gishiri da maggi da seasoning da thyme dinki ki hada su wuri guda
- 4
Ki yanka shi slice ki kara wanke shi,k yanka alayyahun ki kanana ki wanke shi shima
- 5
Sannan ki yanke kabeji kuma k wanke shi,ki kankare karas dinki,shima ki wanke shi
- 6
Sannan ki zuba sauran kayan hadin ki ki yamutse ki tabbatar da ko'ina ya yamutsu
- 7
Sannan ki samu buhun ki ki buda shi ki zuba hadin dambunn ki ki rufe ki barshi ya dahu,
- 8
Amma ki dinga yi kina dubawa har sae kin fara jin kamshi ya fara hita
- 9
Sannan ki jissuwa ki zube shi cikin roba kisa juyawa ki baza shi cikin robar ki soya mai cikin tukunya
- 10
Ki yanka albasa ki soya ki zuba cikin dambun sannan ki zube cikin kula
- 11
Ki dauko barzajjiyar shinkafar ki da kinka wanke ki zuba curry,ki yamutse ki,zuba nikakkun kayan miyan nan ki yamutse k zuba maggi ki yamutsa
- 12
Sannan ki aza tukunya akan wuta ki zuba ruwa ba masu yawa ba ki saka marfin da ke shiga cikin tukunyar wanda kika san ruwan koda ya tafasa marfin bazai bari a fito ba.
- 13
Acikin dadi lafia
- 14
Keywords
Similar Recipes
More Recipes


















sharhai