Shinkafa dafa duka

Khadija Habibie @cook_37541917
Girki Mai kyau da dadi Mai farin jini Mai Jan hankali... Achi dadi lfy😋😋
Shinkafa dafa duka
Girki Mai kyau da dadi Mai farin jini Mai Jan hankali... Achi dadi lfy😋😋
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki jiqa shinkafar ki tsawon 20mnt saiki daukho tukunya ki saka Mai da wankakken Naman ki Wanda kin yankashi qanana
- 2
Saiki saka kayan qanshin ki da Dan dano ki bashi 5mnt
- 3
Saiki saka ta kiyita juyawa danta hade da kayan da kechiki saiki saka Yan kakkun albasa, Jan tattasai, koren tattasai,
- 4
Saiki rage wuta bayan 15mnt saiki sauke ki saka achikin abun zuba girki
- 5
Zaki daukho ruwa saiki saka achiki bayan 15mnt saiki daukho shinkafar chan da Kika jiqa
- 6
Zaki saka kwai atukunya tare da ruwa ki Dura awuta bayan 15mnt saiki sauke ki saka akan shinkafar taki..
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16592230



sharhai