Flaky meatpie

#jumaakadai wannan meatpie din yana da dadi sosai upgraded one ne. Na koye shi ne a wajen cookout din da aka yi mana. And I decided to dedicate it to all Kaduna Cookpad Authors.
Flaky meatpie
#jumaakadai wannan meatpie din yana da dadi sosai upgraded one ne. Na koye shi ne a wajen cookout din da aka yi mana. And I decided to dedicate it to all Kaduna Cookpad Authors.
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki zuba vegetable oil a pan, mince beef, onion, ginger and garlic paste da curry ki yita juyawa har sai ya fara fitar da ruwa.
- 2
Ki yanka carrots da irish kanana sai ki zuba a cikin naman. Idan ruwan ciki ya kare sai ki zuba kadan. Ki rufe ki barshi ya dahu sai ya yi taushi sannan ki zuba flour a kai ki yita juyawa se ki sauke.
- 3
Ki samu bowl, ki zuba flour, sugar, butter, egg yolks, white vinegar ki yita murzawa har sai sun hade. Sai ki rinka zuba ruwa a hankali se ya kai daidai yanda ake so da dan qarfi.
- 4
Ki rufe da leda sai ki saka a fridge ya yi kamar minti sha biyar sannan ki fitar
- 5
Ki yi rolling da fadi. Ki saka fillings a ciki sai ki shafa ruwa daga gefe gefe sannan ki rufe ki danne da spoons ko meatpie cutter.
- 6
Ki jera a baking tray sai ki yi egg wash sannan ki gasa a wutar sama da qasa na minti sha biyar ko kuma zuwa sadda ya yi golden.
- 7
Enjoy
- 8
Keywords
Similar Recipes
More Recipes













sharhai (6)