Vanilla cupcake

#jumaakadai wannan cake din yana da dadi sosai ga taushi. Zai ba ki 25 pieces na cupcakes
Vanilla cupcake
#jumaakadai wannan cake din yana da dadi sosai ga taushi. Zai ba ki 25 pieces na cupcakes
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki yi pre heating oven dinki.
Ki zuba sugar and butter a bowl kiyi mixing sosai har sai sun zama creamy
- 2
Sai ki fasa kwai ki rinka zubawa daya bayan daya kina mixing
- 3
Ki samu bowl daban ki zuba flour and baking powder ki juya sosai sannan ki juye a kan wet ingredients din
- 4
After kin yi mixing sai ki zuba flavor ki jujjuya shi
- 5
Ki dauko liners ki jera a kan cupcake pan dinki sai ki zuba 1 tablespoon na batter din, idan bai kai half a cikin liner ba sai ki qara kadan sannan ki kai a cikin oven ki gasa a wutar qasa kadai. Idan ya gasu sai ki kunna sama ya yi golden brown sannan ki sauke
- 6
Enjoy
- 7
Keywords
Similar Recipes
More Recipes








sharhai