Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na yanka albasa na jajjaga attaruhu nayi grating ginger n ajiye a gefe
- 2
Sae n xuba Mai a tukunya nasa ginger din Dana goga nasa albasa nasa bayleaves da cinnamon n soya su sama sama sae na attaruhu shima n soya
- 3
Byn sun Dan soyu sae n kawo ruwan nama n xuba n Dan Kara ruwa kadan nasa kyn dandano da curry da spices n barshi y tafasa
- 4
Byn y tafasa na wanke shinkafa ta n xuba n rufe n barta t fara Dan tsanewa
- 5
Sae n kawo veggies Dina Dana yanka n wanke n xuba n juya sae n rufe data tsane tsaf n kawo chilli n zuba n rufe n rage wutar sosae minti kadan n sauke
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16606190




sharhai