Shinkafa kilo guda, Sha ariyya kufi guda, Mai koshiya ukku, Ruwan roman kaza Mai chefane da tafarnuwa da Albasa, Maggi 8,onga 1, Gishiri kadan, Curry,thyme,7spices,baryani masala kadan,kadan, Gram masala,thyme Bahrain, bayleave,rosemary,cumin, kadan, Shammar citta kadan, Green sweet chilli