CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Dambun shinkafa
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Dambun shinkafa ainihin hoton girkin

Dambun shinkafa

Afaafy's Kitchen
Afaafy's Kitchen @mohana10
Kano

Ahh yau da farin cikina na fado cookpad.
Wani girki da na ta6a yi 2019 ne na manta da shi kawai yau Google photos suka min notification ya cika shekara uku,ina shiga na ganshi,shi ne na tafi na duba date na kwaso sauran hotunan process din na ce bari in raba da yan uwana.

Dambu mai dadin gsk da na dade ina santinshi,rana daya na yishi da dublan din da na daura a shafina na nn cookpad sanda aka yi gasar dublan(contest)har na dace da cin gasar, ina nn da gift dina a ajiye sai zani gdan miji😂.

Kara karantawa

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

2hrs
12 yawan abinch
  • Rabin kwano da kwata na shinkafa barzajjiya
  • Zogale na dari biyu
  • Gyadar miya ta dari biyu
  • Albasa babba da qarama daya
  • Attaruhu
  • Ajino moto daya
  • Maggi star(yadda zai isa)
  • tafarnuwaMasoro da
  • Mai rabin kwalba
  • Ruwa
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

2hrs
  1. 1

    Ga kayan hadin da na yi amfani da su, da farko na fara da zuba ruwa cikin barzajjen shinkafar na wanketa, sai na kawo ajino da star na zuba

    Dambun shinkafamatakin girki1 hoto
    Dambun shinkafamatakin girki1 hoto
    Dambun shinkafamatakin girki1 hoto
  2. 2

    Gyada ma na gyarata na daka bai yi laushi sosai ba,sai na rabata biyu na zuba rabi a kai,na saka dakakken masoro da tafarnuwa na cakude shi, sai na kawo wankakken zogalena na zuba

    Dambun shinkafamatakin girki2 hoto
    Dambun shinkafamatakin girki2 hoto
    Dambun shinkafamatakin girki2 hoto
  3. 3

    Na cakudeshi na hada badambacina na shimfida buhu na zuba hadin a kai na rufe,na barshi na tsawon awa daya da rabi ya turara

    Dambun shinkafamatakin girki3 hoto
    Dambun shinkafamatakin girki3 hoto
  4. 4

    A gefe guda kuma na zuba mai a tukunya,da ya yi zafi na zuba albasa,sannan na kawo sauran rabin gyadata na juye

    Dambun shinkafamatakin girki4 hoto
    Dambun shinkafamatakin girki4 hoto
    Dambun shinkafamatakin girki4 hoto
  5. 5

    Na barshi ya soyu har ya fara komawa ja sannan na kashe wuta,na zuba maggi a kai,da na sauke dambun turaren farko sai na juye gyadar na cakude na kawo attaruhu na zuba

    Dambun shinkafamatakin girki5 hoto
    Dambun shinkafamatakin girki5 hoto
    Dambun shinkafamatakin girki5 hoto
  6. 6

    Na zuba albasa na qara cakudeshi sannan na maidashi kan wuta ya yi wani minti 30 din,sai na saukeshi.
    Mun ci shi tare da salad da yaji.

    Dambun shinkafamatakin girki6 hoto
    Dambun shinkafamatakin girki6 hoto
    Dambun shinkafamatakin girki6 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Afaafy's Kitchen
Afaafy's Kitchen @mohana10
rannar November 04, 2022 21:46
Kano

sharhai (7)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
November 06, 2022 21:48
Yayi kyau da gani zeyi dadi😋
Allah ya nuna mana auren ki
Alah kuma ya baki miji na gari Amin
(an gyara)
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Dambu Shinkafa

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Flaky meatpie
  2. Vanilla cupcake
  3. Miyar kubewa da tuwon alkama
  4. Gullisuwa
  5. Semovita Masa
  1. Miyar kubewa da tuwon semolinah
  2. Miyar kubewa da tuwon alkama
  3. Gullisuwa
  4. Semovita Masa
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16607819
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close