Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16655394
Ki yanka Awara ki saka farin magi sai ki soya
Ki daka Attarugun ki ki yanka Albasa da lawashi sai ki aza kaskon suya
Kisa mai kisa Attarugu da Albasar da kinka yanka kisa magi da ginger da tafarnuwa ki barshi 2 minutes
Shike Nan
An kwafa!
More Recipes

sharhai (4)