Doya da kuli kuli

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

40 mk
3 yawan abinchi
  1. Doya
  2. Kuli
  3. Maingida
  4. Magi
  5. Kayan kuli
  6. Gishiri

Umarnin dafa abinci

40 mk
  1. 1

    Zaki hege duyarki sannan ki tafasa ruwanki sai ki yankata yanda kike so saiki zuba cikin tafasassun ruwanki sannan kisa gishiri

  2. 2

    Idon Kika samu kulinki saiki zuba magi da kayan kuli da Kuma toshi in kina so

  3. 3

    Saiki dake abinki sannan ki tankade kulin

  4. 4

    Sannan ki suya manki saiki zuba duyatlrki sannan ki zuba kuli saiki kawu manji da Kika suya ki xuba hmmm abun ba a magana

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha Abubakar
Aisha Abubakar @aishbil
rannar

sharhai

Similar Recipes