Taliya da miyar jajjage

HafsatMasokano @mrsbomoikitchen64
Taliya da miyar jajjage
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16673011

Da farko zaki dora ruwa a tukuny inya tafasa kisa taliya in tayi tsaneta
Ki yan ka albasa acikin tukunya kisa mai inya soyu ki kawo attaru da timatir kisa kizuba kayan dan dano kibarshi ya danyi na 5 min sai ki sauke
An kwafa!
More Recipes

sharhai (2)