Kayan aiki

1hr 30min
  1. 3 cupsFlour
  2. tbspYeast
  3. 1 pinchSalt
  4. Water
  5. Oil

Umarnin dafa abinci

1hr 30min
  1. 1

    Zuba flour a cikin mazubi,

  2. 2

    Ki zuba yeast, salt da ruwan dumi ki kwaba,

  3. 3

    Kamar kwabin fanke. Idan ya hade jikinsa,

  4. 4

    Sai ki rufe ki barsa a rana ko waje mai dumi ya tashi.

  5. 5

    Bayan ya tashi sai ki soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maimunah yahaya Abubakar
rannar

Similar Recipes