Whole wheat spaghetti stir fry

Fatima muh'd bello @bakerstreat
Whole wheat spaghetti stir fry
Umarnin dafa abinci
- 1
- 2
Zaki fara tafasa taliyarki, sai ki tsane a kwando.
- 3
Sai ki yanka veggies dinki, sai kiyi grating din tarugu, tattasai da Albasa
- 4
Ki saka Mai a pan, ki yanka albasa y soyu, sai ki saka citta da tafarnuwa, ki saka karas, ki soyashi sama sama
- 5
Sai ki zuba kayan miyar da kk yi grating, ki soyasu, ki saka yankakkiyar Albasa Mai Dan yawa, sai ki saka dandano da curry.
- 6
Sai ki dauko taliyarki ki juye a ciki, kiyita juyawa tana soyuwa, sai ki zuba green pepper dinki aciki, sai ki saka farfeson kifinki ki rufe taliyarki ki rage wuta.
- 7
Minti 5 sai ki sauke.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16679476








sharhai (2)