Kayan marmari (Fruit salad)

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Water melon
  2. Red grapes
  3. Green grapes
  4. Pear
  5. Apple
  6. Orange juice

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke kayan marmarinki ki yankasu.

  2. 2

    Ki zuba orange juice akai, sai ki saka kankara koh ki saka a fridge yy sanyi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
rannar
Sokoto
cooking is my passion
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes