CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Tuwon shinkafa da miyar idi koyunka soup
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Tuwon shinkafa da miyar idi koyunka soup ainihin hoton girkin

Tuwon shinkafa da miyar idi koyunka soup

Khulsum Kitchen and More
Khulsum Kitchen and More @cook_35010009
Kano state,ladanai hotoron arewa

Miyar asalinta da Yan calaba ne sannan agurin mamana na koya tun Ina j SS 3

Miyar asalinta da Yan calaba ne sannan agurin mamana na koya tun Ina j SS 3

Kara karantawa

Tuwon shinkafa da miyar idi koyunka soup

Khulsum Kitchen and More
Khulsum Kitchen and More @cook_35010009
Kano state,ladanai hotoron arewa

Miyar asalinta da Yan calaba ne sannan agurin mamana na koya tun Ina j SS 3

Miyar asalinta da Yan calaba ne sannan agurin mamana na koya tun Ina j SS 3

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Shinkafa tuwa
  • Ganda,stock fish,dry fish,kayan ciki
  • Crayfish,
  • wasu suna anfani da bush meat ma
  • Attaruhu
  • albasa
  • Manja
  • Garlic and ginger
  • Seasoning powder
  • Species
  • leafUgon
  • leafWater
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zadafa shinkafan tuwan ki ya duhu sosai sannan ki tuka ya tuku sosai sai ki kwashe

  2. 2

    Miyarki kuma duk Zaki gyara kayan miyarki da su kifin ki duk ki gyara su ki wanki ki dafa su suyi laushi Kamar Ganda da stock fish da kayan cikin Nan

  3. 3

    Zaki iya hadasu guri daya ki dafasu su nuna sosai ki zuba albasa da species dinki sai ki sauki

  4. 4

    Zaki yiwa namanki da gandarki yanka kananu ne sai ki zuba duka ki cigaba da soyasu bazaki zuba ruwa ba miyar ba a zuba mata ruwa

  5. 5

    Sai ki zuba seasoning powder dinki da species dinki da duk abunda zai Kara Miki dandanon girki

  6. 6

    Sannan ki daura tukunyarki akan wuta sai ki zuba manja ki,ki zuba albasa ki soya sannan ki zuba kayan miyarki da kika gyara sai ki soyasu sannan ki su namanki dasu kifinki duka aciki namanta

  7. 7

    Sannan ki dauko water leaf ki zuba kina zuba water leaf Kamar minute 5 sai ki sauke shi

  8. 8

    Sai ki duba idan yayi sai ki dauko ganyan ogu leaf dinki da kika gyara ki zuba ki barshi yayi Kamar 10 minute da zubawa

    Tuwon shinkafa da miyar idi koyunka soupmatakin girki8 hoto
    Tuwon shinkafa da miyar idi koyunka soupmatakin girki8 hoto
    Tuwon shinkafa da miyar idi koyunka soupmatakin girki8 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Khulsum Kitchen and More
Khulsum Kitchen and More @cook_35010009
rannar December 30, 2022 00:06
Kano state,ladanai hotoron arewa
I am a catera and I love to cook and create recipe of my own
Kara karantawa

sharhai (2)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
January 08, 2023 18:51
@cook_35010009 matan nan tasan ta kan dadi
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Tuwon Shinkafa Soup

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Savory puff puff
  2. Air fryer Awara
  3. Taliya da manja
  4. Dumamen tsire (Leftovers suya)
  1. Simple Sauce 🤤
  2. Mini dublan
  3. Air fryer Awara
  4. Savory puff puff
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16682682
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close