Fried rice da kaza & salad

#omn Ina da nama kusan 1mnth a freezer sai yanxu nayi tuna nin nayi wannan hadin Mai dadi...😋
Fried rice da kaza & salad
#omn Ina da nama kusan 1mnth a freezer sai yanxu nayi tuna nin nayi wannan hadin Mai dadi...😋
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki daukho kaza ki wanke ta ki yanka ta gida hudu4
- 2
Saiki saka mata kayan Dan dano dana qanshi tare da tattasai,
- 3
Attarugu saiki saka Dan Mai kadan ki juyasu chikin kazar ki rufeta ki Bata 20mnt
- 4
Saiki sauke ki saka Mai kadan ki kifara soyata ki rage wutar Dan ba'a son tayi Mai
- 5
Saboda hadin kazar na daban ne idan tayi yanda kike so saiki sauke
- 6
Zaki daukho kazar ki gashata kaman na 20mnt dantayi taushi
- 7
Saiki saka shinkafa kita juyasu sai kiga ta soyu saiki saka ruwa achin shinkafar
- 8
Ki rufe kibarta akan wutar kije ki daukho kayan tattasai,attarugu, carrot, albasa green beans ki yanka su yanda kike so
- 9
Saiki daukho shinkafa ki saka achiki kiyita juyawa saita hade da kayan chikinta saiki rufe danta turara Dan tayi
- 10
Saiki saka inda kike so...
- 11
Zaki daukho yankakkin/ wankakkun cabbage da carrot da albasha da grn pp ki saka kayan Dan dano da salat cream da sugar kadan
- 12
Zaki wanke shinkafa ki Dora akan wuta saiki saka Mai tblspn biyu da albasa
- 13
Zaki Dora Mai akan wuta ki saka kayan da Kika yanka tare da kayan qanshi Dana Dan dano su curry chicken bayan sun soyu
Keywords
Similar Recipes
More Recipes



sharhai