Nigeria vegetables salad

Ibti's Kitchen @nafi12
Shi dai wanna hadin salad din ya Bani shaawa ne sanna gashi da sa Ka ci abincin sosai KO Baka yi niyar ci BA ,ana sa Shi acikin abincin ko Ka ci haka
Nigeria vegetables salad
Shi dai wanna hadin salad din ya Bani shaawa ne sanna gashi da sa Ka ci abincin sosai KO Baka yi niyar ci BA ,ana sa Shi acikin abincin ko Ka ci haka
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki yi chopping din lattuces din ki sa a bowl
- 2
Sanna GA cabbage din ki yi shredded din sa ki zuba acikin chopped lattuces din ki
- 3
Sai ki kawo duk raguwar ingredients dinki zuba aciki
- 4
Step by step sai ki kawo sliced egg din ki jera akai kamar yadda kuka gani
- 5
Aci dadin lafiya,zaku iya yin salad dressing Ku ci dashi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16685789

sharhai