CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Alalan gwangwani
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Alalan gwangwani ainihin hoton girkin

Alalan gwangwani

Meenarh kitchen nd more
Meenarh kitchen nd more @cook_29061611
Zaria, Kaduna, Nigeria

Delicious!wannan alalan sai wanda yachi tayi matukar dadi
#mu sarrafa wake
#Wake

Delicious!wannan alalan sai wanda yachi tayi matukar dadi
#mu sarrafa wake
#Wake

Kara karantawa

Alalan gwangwani

Meenarh kitchen nd more
Meenarh kitchen nd more @cook_29061611
Zaria, Kaduna, Nigeria

Delicious!wannan alalan sai wanda yachi tayi matukar dadi
#mu sarrafa wake
#Wake

Delicious!wannan alalan sai wanda yachi tayi matukar dadi
#mu sarrafa wake
#Wake

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

1hr
3 servings
  • Wake gwangwani hudu
  • Attaruhu 5
  • albasa 2
  • tattasai 3
  • Tafarnuwa
  • Manja gwangwani daya d rabi
  • Maggi guda goma
  • 1Onga
  • Curry
  • Ruwan dumi kofi daya
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Ki tsince wakenki ki xuba a turmi kixuba ruwa kadan ki surfashi har sai dusar t fita sai ki kwasheshi

  2. 2

    Kixuba acikin ruwa ki ringa tacewa kina fotar fa dusar

  3. 3

    Sai ki jikashi yayi kmr 20mint

  4. 4

    Ki kawo albasa attaruhu tattasai tafarnuwa ki xuba acikin waken ki kai a markada miki

  5. 5

    Sai ki jera gwangwani aciki ki samu leda ki rufe sai ki rufe d murfin ki barshi ya dahu

  6. 6

    Idan ya dahu xakiji ya fara kamshi

  7. 7

    Sai ki sauke ki xuba a plate kixuba manja d yaji sai chi

  8. 8

    Bayn an markada kixuba manja da maggi d curry kadan kixuba ruwan dumi ki juya su hade jikinsu

  9. 9

    Ki kawo gwangwani ki shafa manja ajiki ki xuba qullin alalarki aciki ki kawo tukunya kixuba ruwa

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Meenarh kitchen nd more
Meenarh kitchen nd more @cook_29061611
rannar December 15, 2022 13:51
Zaria, Kaduna, Nigeria
Proud to be a chef 👩🏻‍🍳 cooking and baking ix my passion 💯I love creating recipes
Kara karantawa

sharhai (2)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
December 16, 2022 09:39
@cook_29061611 Weldon sis
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Alala

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Alalan wake
  1. Dambun awarah
  2. Sakwara da miyar ganye
  3. Alalan wake
  4. Lemon drink
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16692637
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close