Vegetables soup with Beans
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko nafara gyara kayan miyana sannan nayi greating naxo na ɗora tukunyata naxuba mai nasaka albasa
- 2
Suka soyu saina xuba kayan miyana naɗauko jagaba wato uban tafiya WAKE na wankeshi na mujeshi nafitarda ƙwalfarshi yayi tasss
- 3
Sannan naxuba acikin tukunyata nasaka kanwa kaɗan narufe
- 4
Naɗan saka ruwa kaɗan nasaka kayan maggina narufe for 10mnts ya ilahi🥺ƙamshi ba'a magana
- 5
Bayan 10mnts wakena yayi laushi dama na yanke vegetables ɗina na wanke naxuba nasake xuba namana dana tafasa
- 6
Naɗauko mixer ɗina na burkaka nasake rufewa for 5mnts mai yafito saina sauke ranar ogah santi saida nasaka mashi waji😂💔
- 7
Amfanin sakama wake kanwa a miya koh a shinkafa da wake shine.....WAKE yana ƙara ɗanɗano sosai kuma yadahu yadda kikeso
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16694972





sharhai