Tura

Kayan aiki

  1. Flour karamin kwano (Dan marafwa,Rabin tiya)
  2. Butter Rabin leda
  3. Sugar gwangwanin madara daya da rabi
  4. Kwai biyu
  5. Yeast na 80naira
  6. Mai rabin kwalba da kwata
  7. Madara gari cokali 5 da sugar cokali 4
  8. Vanilla flavor

Umarnin dafa abinci

  1. 1
  2. 2
  3. 3

    Kizuba flour a rubber kisa butter, sugar,yeast, vanilla da kwai kijujjuya na mnt 3 saiki sa ruwa ki kwaba

  4. 4

    Kwabin ba Mai tauri ba saiki ruwa yatashi idan ya tashi ki koma bugawa shi da kyau

  5. 5

    Saiki murxa kifitar da shape kibarshi yakoma lunka girman shi saiki Dora Mai a wuta

  6. 6

    Shi donut baison wuta Kuma in wutar tayi kadan zaisha Mai so Dan haka kisa ta medium maana daidai misali

  7. 7

    Kifara suya idan kika gama suya saiki game (hade) sugar da Madara kisaka donut din aciki kijujjuya shi shikenan kingama 😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
rannar
Ni chef 👩‍🍳 ce idan akace kitchen toh banagajiya da girki ina kaunar naga ina sarrafa flour da girki na gargajiya sosai 💃girki shine abunda bana gajiyawa dashi
Kara karantawa

Similar Recipes