Alala

Khulsum Kitchen and More @cook_35010009
#wake Nayi azumi shine nayi saboda nayi Buda baki dashi
Alala
#wake Nayi azumi shine nayi saboda nayi Buda baki dashi
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki wanke waken ki sannan ki zuba attaruhun ki da albasa sai ki bada akai Miki markade
- 2
Idan ankawo Miki daga markade sai ki zuba seasoning powder da species da mai sai ki zuba ruwan dumi Don
- 3
Sai yafi kama jikinsa sosai sai ki juya sai ki samu ledarki ki kukkula ko ki zuba aroba idan kin gama
- 4
Sai ki daura akan wuta idan ya nuna zakiji Yana kamshi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16714381





sharhai