Lemon gwanda da kanana

khadijah yusuf @cook_25951409
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki yanka kanana da gwanda da ayaba acikin bowl sannan kiyi blending a blender.
- 2
Sai ki tace sannan ki zuba Madara da sugar.
- 3
Sai ki sa fridge yayi sanyi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Lemon gwanda
Ina matukar son lemon gwanda saboda dadin sa da amfanin sa a jikin Dan Adam musamman yanzu da lokacin sanyi ke gabatowa Yana taimakawa wajen hana bushewar fata.#lemucontest. Rahinerth Sheshe's Cuisine -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Lemun Kankana da gwanda Mai Sanyi
#Lemu gaskia Wannan Lemun tai dadi sannan Kuma Yana da kyau ajikin Dan adam Mum Aaareef -
Markaden kankana da gwanda
Yana matukar kara lpy da gyara jiki,idan za’a sha wannan kullum sau daya a rana,za’aga amfanin shi😜dadi kam kuma dama ba’a magana 😋 Fulanys_kitchen -
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16508414
sharhai (2)