Kwakumeti
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki sami kwakwarki ki ki fasa tareda tsiyaye ruwan sanan ki cire mata bawon
- 2
Sai ki dauraye kwakan ki tsane ta
- 3
Sanan ki gurza kalan girman da kikeso ki aje gefe
- 4
Zaki sami tsaftataciyar tukunya ki daura aķan wuta low heat
- 5
Sai kì zuba kwakar
- 6
Sanan ki zuba sugar kiyita juyawa har sai ta kama jikinta sanan ki sauke
- 7
Aci dadi lafiya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16727540









sharhai (2)