Miyar kuka
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki saka jajjagenki da manja a tukunya ki soyasu sama sama seki saka daddawarki da citta da sinadaran dandano
- 2
Ki soyasu na tsawon mintina biyu seki zuba namanki da ruwan nama seki kara ruwa yadda kikeson ruwan miyar ki tabbar dandanon yaji seki rufe ki barshi ya tafaso
- 3
Idan ya tafasa seki kawo garin kuka ki kada yadda kike son kaurin seki kashe wuta kiyi serving da tuwon da kikeso
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16730775













sharhai (2)