Golden yam

HAJJA-ZEE Kitchen @hajjazee3657
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko uwar gida already kindafa doyanki da gishiri ko maggi
- 2
Ki daka attarigu d albasa
Sannan ki fasa kwai acikin kwano
Sannan ki debo dakakken attarigu d albasa ki zuba aciki
Sannan ki kada
Karkisa Maggi aciki sbd ze tsinke - 3
Sannan ki daura Mai idan yyi zafi seki dinga tsoma doyan acikin ruwan Kwan kina soyawa
Idan yyi golden brown seki kwashe
Shikenan golden yam dinki y gamu
Aci dadi lfy
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Golden yam
Mijina Yana son golden egg musanman idan na Mai da onion source.hmm Sai kin gwada. Sa'adatu Kabir Hassan -
-
Golden yam
#worldeggcontest. Wannan girki yana da dadi mussamman da safe kuma ga kosarwa za’a iyasha da black tea Ayshatyy -
-
-
Doya me flour (yam rita)
Azamanin nan da kwai yyi tsada sosai ba kowa ne yake da halin sayan kwai baInstead of kullum a soya farin doya kokuma adafa ga hanya mafi sauki da dadi da Zaki sarrafa doyan kiDomin jin dadin me gida da sauran iyalan gida a cikin wata me alfarma#RAMADAN HAJJA-ZEE Kitchen -
Golden yam
Gaskiya doya bata dameni ba Amma duk sanda nayi wannan doyan inason ta sosai yara na sunason shi. Ayshat Adamawa(U. Maduwa) -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Yam balls
Wannan yamball din n nade shi da bread crumbs shiyasa yy kyau hk sosae bae Sha Mae b kuma Kwan y Kama jikinsa sosae Zee's Kitchen -
Yam balls
Na dada doya ne d safe tamin yawa shine masala sauran a fridge washe gari d safe n Mana yamballs dashi .yy Dadi sosae Zee's Kitchen -
-
-
-
-
-
Yam balls
Yana da saukin hadawa sannan kuma yana da dadi mussamman lokacin breakfast Taste De Excellent -
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16731288
sharhai