Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki wanke latas dinki tsaf sanan ki tsaneshi
- 2
Sai ki wanke tomato da cucumber dinan tas kiyi slicing
- 3
Ki zuba mayonnaise dinki acikin mazubi daidai yanda kike so sai ki dan qara ruwa kadan sabida ya dan rage mai kaurin
- 4
Sai ki shimfida wanan bread din naki ki jera latest dinki
- 5
Sai ki jera tomato dinki sanan ki yaryada mayonnaise dinki akai
- 6
Sai ki kawo minced meat dinki ki zuzuba akai ki sa ke zuba mayonnaise din sai ki
- 7
Ki jera cucumber akai ki zuba mayonnaise din again
- 8
Zakiyita repeating procedure din har kayan su qare sai ki samo dayan pita bread din ki rufe
- 9
Sai ki yanka yanda kike so ni nayi yankan pizza neh sabida sauqin packaging
- 10
Sai kisa a foil paper ki nanade kou wani dan qaramin plate ki yi wrapping dinshi da cling film
- 11
Natashi banida foil paper sai nasa ah dan qaramin plate nayi wrapping nasa cikin box tare da madarar kwakwan da nayi jiya da daddare tare da apple da chocolate gida daya sai ruwa
- 12
Zaki iya sa ko wani drink dakika ga dama idan mai shan tea neh ma toh
Keywords
Similar Recipes
More Recipes













sharhai