CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Kunun hilba
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Kunun hilba ainihin hoton girkin

Kunun hilba

Khadija Habibie
Khadija Habibie @cook_37541917

#sugarfree..Yana da anfani sosai ajikin dan Adam, idan kina shansa zakiga chanji sosai ajikin ki, ga dadi sosai😋 my Jannaty (mom)shine kunun qasar su shiyasa akho yaushe saitayi tasha

#sugarfree..Yana da anfani sosai ajikin dan Adam, idan kina shansa zakiga chanji sosai ajikin ki, ga dadi sosai😋 my Jannaty (mom)shine kunun qasar su shiyasa akho yaushe saitayi tasha

Kara karantawa

Kunun hilba

Khadija Habibie
Khadija Habibie @cook_37541917

#sugarfree..Yana da anfani sosai ajikin dan Adam, idan kina shansa zakiga chanji sosai ajikin ki, ga dadi sosai😋 my Jannaty (mom)shine kunun qasar su shiyasa akho yaushe saitayi tasha

#sugarfree..Yana da anfani sosai ajikin dan Adam, idan kina shansa zakiga chanji sosai ajikin ki, ga dadi sosai😋 my Jannaty (mom)shine kunun qasar su shiyasa akho yaushe saitayi tasha

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

3 yawan abinchi
  • Flour cup2
  • 2Hilba tblspn
  • Ruwa
  • 2Gishiri/ man girki tblspn
  • Milk/ kota ruwa khota gari
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki gyara hilba saiki saka Mai tblspn 2 ki wanke hilba ki saka achikin mai ki soyata na tsawon 1mnt

  2. 2

    Saiki saka ruwa 1da rabi ki saka gishiri dan kadan ki barta har ruwa suyi zafi

  3. 3

    Saiki taba hilbar kini kho tayi laushi idan kinji tayi saiki daukho abun kada Miya kho kwai kinayi kina saka flour kina mutsawa har ki gama sakawa

  4. 4

    Saiki rage wutar ki Bata 5mnt ta damu shiku nan saiki saka acup ki saka madara da sugar

  5. 5

    Zaki tsaftace flour saiki damata kamar yanda zaki Dana kunu itaba Mai kauriba itaba tsararoba

  6. 6

    Amma dae ni gaskia ahaka ma nake shanta, Zaki iya yin anfani da garin hilba Dan nima dashi nayi anfani

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Khadija Habibie
Khadija Habibie @cook_37541917
rannar January 16, 2023 21:50

sharhai (4)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
January 17, 2023 14:49
@cook_37541917 mene hills pls
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Kunu Hulba

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Kwakumeti
  2. Dodo gizzard
  3. Special doughnuts
  4. Gurasa da miyar ganye
  5. Shayin Lipton da lemuntsami
  1. Dodo gizzard
  2. Special doughnuts
  3. Gurasa da miyar ganye
  4. Lemon kayan marmari
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16754439
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close