Awara da sauce
Umarnin dafa abinci
- 1
Na soya awarar kamar yanda nayi a baya
- 2
Sauce
Na bare albasa na tsinke attarugu na wanke su se na yanka
- 3
Na samu tukunya na sa Dan Mai ya danyi zafi na zuba yankakke attarugu da albasa na juya na zuba sinadarin dandano da kayan kanshi na juya na zuba Dan ruwa na rufe 2min na kashe wutar
- 4
Shi kenan enjoy 😋😋🤤
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16757424




sharhai