300pcs meatpie filling

khamz pastries _n _more
khamz pastries _n _more @khamz93350551
Kano State

#activeamazing wan nan recipe din yana filling 300 pcs large meatpie

Tura

Kayan aiki

1hr
300 yawan abinchi
  1. Dankali kwando1
  2. 1Albasa kwano
  3. 6kilo minced meat
  4. 500naira carrot
  5. 10green peppers manya
  6. 6Red pepper manya
  7. 1 cupjajjagen attarihu da garlic
  8. 1 cupoil
  9. Sinadaran dandano dana kamshi

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Zaki zuba minced meat din a tukunya ki dora akan wuta ki dafa shi yayi kyau kina juyawa saboda kada ya dunkule seki sauke ki Dora wata tukunyar kisa mai da albasa ki soya datadan fara laushi seki zuba jajjagenki

  2. 2

    Seki kawo carrot ki zuba ki zuya san nan seki saka minced meat dinda kika fara dafawa a kai

  3. 3

    Seki zuba sinadaran dandano Dana kamshi ki kawo dafaffen dankalinki ki zuba ki yuja seki saka green and red pepper ki juya sosai seki barsu na tsawon minti10 se sauki

  4. 4

    Wan nan hadin idan nayi ya nayi min meatpie da babbar cutter guda 300

  5. 5
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khamz pastries _n _more
khamz pastries _n _more @khamz93350551
rannar
Kano State

sharhai (14)

Similar Recipes