Indomie da Masar kwai
Umarnin dafa abinci
- 1
Kiyi grating din tarugu da albasa,ki yanka lawashi daban.
- 2
Ki saka Mai a pot, ki saka albasa y soyu, ki soya tarugu da albasa, ki saka ruwa dai dai Wanda sai dafamiki indomie dinki, ki rufe su tafasa
- 3
Ki saka indomie dinki,ki saka seasoning dinta, sai ki saka dandano 1,ki saka lawashi, ki rufe ta dafu. Idan tayi sai ki kwashe.
- 4
Ki aza frypan a wuta, ki saka Mai kadan, ki Sami bowl,ki fasa kwai ki saka tarugu da albasa,ki saka dandano kadan, sai ki soya Masar kwai dinki.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16760678




sharhai